Posts

Showing posts from February, 2020

WASU KAJI SUNYI SANDIYYAR KASHE MUTUM HAR LAHIRA

Image
Saripalli Venkateswara mai shekaru 55 ya hadu da ajalinshi ne sakamakon fadan kaji wanda aka yi a bikin Makar Sankranti a kasar Indiya - Ya rike kazar ne daure da wuka kafin ya sake ta ta fara fada da 'yar uwarta, amma sai tayi kokarin kwace kanta lamarin da ya jawo wukar ta soke shi a ciki - Tuni kotun kolin kasar Indiya ta haramta wannan lamarin don ya saba jawo raunika ga jama'a a yayin bikin Makar Sankranti Wani mutum mai shekaru 55 ya rasa ran shi bayan da wata kaza daure da wuka mai kaifi ta soke shi a ciki yayin fada a wata liyafar dare a Indiya. Anyi fadan ne a kauyen Pragadavaram dake Yammacin Godavari a jihar Andhra Pradesh duk da kuwa kotun kolin kasar ta haramta hakan. Mashiryan liyafar sun daura wuka mai kaifi ne a kafar kazar, inji 'yan sanda. Wanda abun ya ritsa dashi na rike da dabbar ne a hannun shi, yana jiran ya saketa fili don fada. Amma sai kazar tayi kokarin guduwa amma sai wukar ta soki cikin shi wanda hakan yayi ajalin Jaridun yan...

Ammar Abubakar shadow

Image