Posts

Showing posts from June, 2020

YAN BINDIGA SUN KASHE AMEER NA UNGUWAR GAJERE MALAM ABDULKHADEER.

Image
SUN KASHE MANA DAN UWA,😭😭😭😭😭😭😭😭 By Ammar Abubakar shadow *YAN BINDIGA SUNJE HAR GIDAN AMEER NA UNGUWAR GAJERE.* KASHESHI. Allah ya Isa abunda akayi Mana wallahi shahada kayi malam Abdulkadeer domin yaran buharine suka kasheka Kuma Allah zaiyyi sakayya da gaugawa wallahi. MALAM ABDULKHADEER.sun kasheshi Yana jinyar hannunsa daya samu karaya sakamakon accedent dayayi har ya karye hannu da awaza. Allah ya saka mana. Sun kasheka sunyi nasara Amma nasani Allah zaiyyi sakayya da gaugawa. Gaskiya munyi Rashi BA  Dan karamiba a YANKIN KIDANDAN, SHADOW,D/DAWA,DAMARI.

YADDA AKA GUDANAR DA KARATU A YANKIN KIDANDAN.

Image
*YADDA LAJNAR KARATU TA GUDANA  A GARIN *KIDANDAN** By *Ammar Abubakar shadow* Alhamdulillahi da muka tsinci kanmu a cikin mabiya mazahabin ahlul baiti jirgin tsira. Da farko Ina Mika godiyata da ban gajiya ga mahalarta wannan karatu Wanda ya gudana a garin KIDANDAN. Gaskiya abun ya bada natija sosai dubada yadda malamai sukayi kokari wajan ganin abun ya. Gudana Kuma da izinin Allah  anci nasara sosan gaskee..... Ina Mika sakon jinjina ga MALAM HAMZA HUDU .wakilin yan uwa na garin KIDANDAN.tareda MALAMINMU NA GARIN D/DAWA . Allah ya saka ma kowa da mafificin alkairi bi haqqi sayyeeda Zahra (s.a). Sai godiya ta ta karshe wadda zanyi kokari in mikata ga yan kwamiti na wannan karatu kamar su . 1. MALAM HARUNA  D/DAWA 2. MALAM TASIU D/DAWA. 3. MALAM AHMAD DARIYA. ALLAH ya sakawa kowa da alkairi harda wadanda ban ambataba Allah ya nuna Mana wani taron kamar wannan. Nagode daga da uwanku AMMAR ABUBAKAR SHADOW. @SHADOW MEDIA FORUM@ 06/06/2020