Posts

Showing posts from 2019

WANENE IMAM HUSAINI KUMA MINEME YA FARU DASHI.

Image
WANENE IMAM HUSAINI  KUMA MENENE YA FARU DASHI.   WANENE IMAM HUSAINI KUMA MEYA FARU A WAKI'AR KARBALA.  @MA'ASUMAH NIG. NEWS UPDATE @ Bayan mutuwar Mu'awiya da kuma fadawar mulki hannun lalataccen dansa Yazidu, sai ya hori gwamnoninsa da su karbi bai'a daga mutane, musamman daga Imam Husaini (a.s.); wannan kuwa saboda irin masaniyar da gidan Umayyawa ke da shi na cewa shi (Husaini) tsayayye ne da ba ya girgiza. Cikin gaggawa Yazidu ya rubutawa gwamnansa na Madina, Walidu bin Utbata, yana horonsa da karba masa bai'ar mutanen Madina gaba daya, musamman Imam Husaini (a.s.). To sai dai Imam (a.s) ya ki amincewa da hakan. Yana mai bayyanawa wa gwamna Walidu cewa: "Yazidu mutum ne fasiki, mashayin giya, mai kashe rai ba bisa hakki ba, mai bayyana fasikanci; iri na ba zai yi mubaya'a ga irinsa ba(1) A gefe guda kuma, Imam Husaini (a.s.) ya bayyana siffofin jagoran da yi masa bai'a ta wajaba, a cikin wasikar da ya aikawa mutanen Kufa, yana mai c...

HUKUNCIN SHAN MAGANI DOMIN HANA HAIHUWA (CONTRACEPTIVE)

Image
HUKUNCIN SHAN MAGANI DOMIN HANA HAIHUWA Amsa ta biyu:- bai halatta ayi amfani da magani ba wanda aikinsa shine zubar da ruwan maniyyi bayan ya riga ya shiga Mahaifa, ko kuma zai janyo a kalli Al'aura ko taɓa ta, irin wanda suka haramta. Amsa :- rashin abubuwan masarufi na yau da gobe ko yawan Ƴaƴa ko abunda yayi kama da haka bai kamata mutum ya kula da ita ba yanda ta dalilinta zai hana wa kansa ciki na har abad

BA'A HANA ANSAR TSOFAFFIN KUDI BA A NIGERIA

Image
Yayin da wasu 'yan Najeriya suka shiga rudani dangane da wata jita-jitar cewa za a daina karbar tsofaffin takardun kudi a bankunan kasar nan da dan wani lokaci, wani babban jami'i a daya daga cikin manyan bankunan kasar ya ce mutane sun yi kuskuren fahimtar lamarin. Bincike ya nuna cewa jita-jitar ta sa wasu har karyar da darajar kudadensu suke yi, wadanda suke ganin sun tsufa, inda wasu kan bayar da misali naira dubu daya a ba su kamar naira dari bakwai, ko wani abu na kamar naira dari bakwai ko ma kasa da haka. A wata hira da BBC ta yi da wani babban darakta a daya daga cikin bankunan kasuwanci na kasar, ya ce a umarnin da babban bankin kasar ya ba su babu inda aka ce su sanya wani wa'adi na daina karbar tsohon kudi. Mallam Haruna Musa, na bankin Guarantee Trust Bank, wato GT, ya ce mutane ba su fahimci batun ba yadda ya kamata, shi ya sa ake ta yada wannan jita-jita. Hukuncin kotun Birtaniya zai wa Najeriya illa - Emefiele Sakon WhatsApp zai iya kai mutum gidan ya...

A GARIN SHADOW JIRGIN MUZAHARA YA MOTSA SA IKON ALLAH

Image
*GARIN SHADOW MA BA,A BARSU A BAYABA* BY Ammar A.R.Shadow GAGARUMA MUZAHARACE TA GARGADI GA AZZALUMA HUKUMA DATA GAGGAUTA KULA DA LAFIYAR JAGORANMU lallai muzaharar ta samu halarta mutane da dama kuma lallai abun ya bada natija . Dubada koda bakada halin zuwa abuja to kayi kokari a inda kake kuma hakan ya yuwu ba iznillah . Dukda cewa shima motsin na abuja ba,abarsu a bayaba rokonmu Allah ya gaggauta kwato mana jagoranmu daga hannun azzalumai. Ya Allah *gubar da suka bashi idan kaso bazatayi aikiba to hakan shine fatan mu* Allah ka kare mana sayyeed zakzaky daga sharrinsu Ya Allah duniya ta shaida muzahara muke ta lumana addu'a muke amma kamar bamayi Allah ka saka mana. Ya Allah aita zaluntar mabiyanka kai kamar bakanan Allah mai iko akan abunda yaso Allah kayi mana rahama dayin tozali da jagoranmu sayyeed zakzaky Ya Qa,I'm yaushene zuhuri duniya ta cika da zalunci da kama karya kai kadaine zaka cikata da adalci kowa ya samu salama. Kafirai da munafikai su ...

KAI TSAYE DAGA WAJEN ZIYARAR MAKABARTA

Image
Daga garin shado matasane suka kai ziyara a makabarta ta garin shado wanda suke gabatarwa duk sati wato ranar juma'a. Allah kasa mu dace. #free zakzaky dole. By @Ammar bubakar SHADOW10/5/2019

Yau Alhamis likitoci sun ga Shaikh zakzaky

Image
YAU LIKITOCI SUN GA SHAIKH ZAKZAKY Likitoci Daga Kasar Waje Sun Fara Duba Shaikh Ibraheem Zakzaky da matarsa Malama Zeenah a yau Alhamis 25/4/2019. Wannan hoton Shaikh din ne tare da Likitocin nasa a yau Alhamis. Shaikh Ibraheem Zakzaky na tsare tun fiye da Shekaru 3 da suka gabata, duk kuwa da yau fiye da Shekaru biyu da kotun Nijeriya a Abuja tace a sake shi a biya shi diyyar tsarewar da aka masa ba bisa ka'ida ba. A ranar 22 ga Junairun 2019 ne babban lauyan Shaikh Ibraheem Zakzaky, Mr Femi Falana SAN, ya mika bukata ga kotu a kan ta bari a bar Shaikh Ibraheem Zakzaky ya je ya nemi magani a wajen kwararrun Likitoci a waje. Sai kotun ta ba da umurni a zo da Likitocin daga ki ina su duba Shaikh din su ga yanayin jikinsa sai su ba kotu rahoto, sannan ta duba yiwuwar bari a fita da shi ko ai masa magani a nan. Shaikh Zakzaky na fama da rashin lafiya sosai, sakamakon harbin da sojoji suka masa a kafa da hannu da ido, har ya zama ya rasa idonsa guda daya. Haka ma Matarsa...

'YAN UWA KUSANI BA KOTU CE ZATA SAKI JAGORABA!!

Image
DALIN DA YASA NAYI WANNAN MAGANAR SHINE.. saikaga dan uwa yana ta jiran lokacin da za,akoma kotu yayi yaji kuma mi zasuce shaikenann dasun kara dagawa sai kuma mutun ya kara dibar wani zangon hnmmm wannn ba shine zai kwato mana'yan cin muba abunda ya kamata mudage da abubuwan da muka saba kamar yandaa wasu keta kokari wajen Abuja struggle wannan yanada fa,ida sosai wasu kuma sunata addua wannan shine babban abinda zai cecemu. ABUNA KARSHE SHINE. MUMA SAIMUN GYARA KAWUKANMU MUSAN MI MUKE MU TASHI DAGA WANNNAN DOGON BARCI DA MUKE.KUSANI SHI MALAM A SHIRYE YAKE MUNE MATSALAR KAWAI KA GYARA KANKA SHIMA CIGABAN GWAGWARMAYANE. NAKUNE:AMMAR ABUBAKAR SHADOW

YA MATASHI DAN HARKA YA KAMATA YA KASNACE

Image
YAYA MATASHI DAN HARKA YA KAMATA YA KASANCE A RAYUWARSA???? TO ABUN A FILI YAKE 1...ABUN BIRGEWANE MU FITA DABAN DA WADANDA BA MUBA. 👉KAMAR KULA DA SALLAH AKAN LOKACI 👉TAUSAYIN TSOFAFFI DA YIMASU BIYYAYA KO TEMAKO 👉AIKIN DA YA HAU KAN IYAYENMU MU RIKA DAUKE MASU. 👉SANNAN MUZAMA ABIN KOYI GA SAURAN MATASA WANNAN SHAWARACE GAME BUKATA NAKUNE *AMMAR ABUBAKAR SHADOW

BABBAN GIRINMU GANIN JAGORANMU

Image
BABBAN GURINMU SHAINE MUGA JAGORANMU SANYIN IDAMUN MU ABIN ALFAHARINMU MADUBINMU KUMA BABANMU MAI SAITAMU. Ni *Ammar Abubakar* wallahi babban gurina shine na ganin jagorana malamina a gabana shine babban alfaharina. Kuma ninasan cewa wannan halinda kasar nan take ciki wallahi saboda rashin sakin wannan bawan Allah nne an kashe mashi yaya kuma an kashe mashi yayarsa sannan an kashe masa almajiransa kay wannan abun har inama.. To Allah ka gaggawta kwato mana jagoranmu daga hannun azzaluma na kasarnann kamarsu BUHARI,TUKUR BURTAI,EL RUFAI,DA SAURAN WAWAYE GA BAKI DAYA ALLAHUMMMA LA,ANHUMM JAMI,AN ALSO FREEE ZAKZAKY H DOLE SANNAN KAYI SALATI GOMA LADAN IZUWA RUHIN SHUHADA TUN DAGA ADAM HAR ZUWA KARSHE.. BYE BYE NAKUNE AMMAR ABUBAKAR SHADOW

SAYYED ZAKZAKY YA GAMA MANAKOMAI WALLAHI

Image
Sayyed zakzaky ya gama mana komai wallahi saboda muna kan bata ya nuna mana hanyar gaskiya to kunga ko a haka sai muce ya gama mama komai na tseratar damu daga halaka

YAN UWA ZA,A KOMA DA SAYYED ZAKZAKY H KOTU RANAR TALATA ME YAKAMATA MUYI

Image
yan uwa za,a koma da sayyed zakzaky kotu to mi yakamata muyi .... Za,a koma da shaiekh zakzaky h kotu to mu yanuwa me yakamata muyi Ni a ganina hanyoyin sunada yawa sosai . 1:akwai muzaharori kamar Abuja struggle 2:akwai addua kamar wadanda Kai ta yimana jawabi wannan dai a takaice kenan Allah ya temaka mana Kuma ALLAH YASA MUJI ALKAIRI  abubakarammar72
Image
Shado communication Domin kawo maku abinda ya shafi rayuwarmu daku bakidaya nakune Ammar Abubakaar shadow

Sako ga matasa

Image
Barka da zuwa wannan shafin na sadarwa kuma muna murna da zuwanka