KAI TSAYE DAGA WAJEN ZIYARAR MAKABARTA
Daga garin shado matasane suka kai ziyara a makabarta ta garin shado wanda suke gabatarwa duk sati wato ranar juma'a. Allah kasa mu dace. #free zakzaky dole. By @Ammar bubakar SHADOW10/5/2019
Domin sadar da zuminchi tsakani al,ummar musulmi