Posts

Showing posts from 2021

HURRAS:: KARFAFA MATASAN HARISAWA

Image
 HURRAS::.  TARO NA ORIANTATION NA MATASAN HARISAWA... A GARIN DOGON DAWA. @garin malam mudi@ Harisawa na yankin Garin malam mudi  (Zaria ta yamma)sun gabatarda taro na karfafa matasan harisawa domin cigabada abinda yake gabanmu.wato (sabon shafi)... Alhamdulillahi taron ya samu halartar harisawa da matasan harisawa na duk yankin. Alhamdulillahi komi yana tafiya cikin tsari da nizami. By  A.A.shadow 14/9/2021

MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO

Image
 A GARIN SHADO. A yau ranar Juma,a Almajiran sayyed zakzaky h suka gudanarda MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO. Shado garin masoyane na IMAM HUSAINI (AS) sun fito sun nuna bakin  cikinsu na kisan jikan manzon Allah (s.a.w.)a filin KARBALA. Allah yayi nasa ikon an tashi lafiya kowwa ya koma gidansa lafiya,Allah ka Kara Mana soyayyar Ahlil-baiti (A.s). Assalamu alal husain  wa Ala Aliyu bin husain wa Ala Auladul husain. wa Alah Asahabul husain. Allah ka tsinema YAZIDU (L) da duk masu Goya Masa baya. @Garin malam mudi media. By Ammar Abubakar shadow. 11/1/1443.......20/8/2021