yan uwa za,a koma da sayyed zakzaky kotu to mi yakamata muyi ....
 |
Za,a koma da shaiekh zakzaky h kotu to mu yanuwa me yakamata muyi
Ni a ganina hanyoyin sunada yawa sosai .
1:akwai muzaharori kamar Abuja struggle
2:akwai addua kamar wadanda Kai ta yimana jawabi
wannan dai a takaice kenan
Allah ya temaka mana
Kuma ALLAH YASA MUJI ALKAIRI |
abubakarammar72
Allah yasa muji alkairi
ReplyDelete