KAI TSAYE DAGA WAJEN ZIYARAR MAKABARTA

Daga garin shado matasane suka kai ziyara a makabarta ta garin shado wanda suke gabatarwa duk sati wato ranar juma'a. Allah kasa mu dace.
#free zakzaky dole.
By @Ammar bubakar SHADOW10/5/2019

Comments

Popular posts from this blog

HURRAS:: KARFAFA MATASAN HARISAWA

MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO