A GARIN SHADOW JIRGIN MUZAHARA YA MOTSA SA IKON ALLAH
*GARIN SHADOW MA BA,A BARSU A BAYABA*
BY Ammar A.R.Shadow
GAGARUMA MUZAHARACE TA GARGADI GA AZZALUMA HUKUMA DATA GAGGAUTA KULA DA LAFIYAR JAGORANMU
lallai muzaharar ta samu halarta mutane da dama kuma lallai abun ya bada natija .
Dubada koda bakada halin zuwa abuja to kayi kokari a inda kake kuma hakan ya yuwu ba iznillah .
Dukda cewa shima motsin na abuja ba,abarsu a bayaba rokonmu Allah ya gaggauta kwato mana jagoranmu daga hannun azzalumai.
Ya Allah *gubar da suka bashi idan kaso bazatayi aikiba to hakan shine fatan mu*
Allah ka kare mana sayyeed zakzaky daga sharrinsu
Ya Allah duniya ta shaida muzahara muke ta lumana addu'a muke amma kamar bamayi Allah ka saka mana.
Ya Allah aita zaluntar mabiyanka kai kamar bakanan Allah mai iko akan abunda yaso Allah kayi mana rahama dayin tozali da jagoranmu sayyeed zakzaky
Ya Qa,I'm yaushene zuhuri duniya ta cika da zalunci da kama karya kai kadaine zaka cikata da adalci kowa ya samu salama. Kafirai da munafikai su wulakanta Allah ya tabbatar mana da haka da gaggawa muna fata.
Ya Allah ka bamu ikon jurewa akan jarabawarka bi haqqi sayyeda *ZAHARS S.A*
*@SHADOW MEDIA FORUM@*
29/6/2019

Comments
Post a Comment