HUKUNCIN SHAN MAGANI DOMIN HANA HAIHUWA (CONTRACEPTIVE)

HUKUNCIN SHAN MAGANI DOMIN HANA HAIHUWA
Amsa ta biyu:- bai halatta ayi amfani da magani ba wanda aikinsa shine zubar da ruwan maniyyi bayan ya riga ya shiga Mahaifa, ko kuma zai janyo a kalli Al'aura ko taɓa ta, irin wanda suka haramta.

Amsa :- rashin abubuwan masarufi na yau da gobe ko yawan Ƴaƴa ko abunda yayi kama da haka bai kamata mutum ya kula da ita ba yanda ta dalilinta zai hana wa kansa ciki na har abad

Comments

Popular posts from this blog

HURRAS:: KARFAFA MATASAN HARISAWA

MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO