YAN BINDIGA SUN KASHE AMEER NA UNGUWAR GAJERE MALAM ABDULKHADEER.

SUN KASHE MANA DAN UWA,😭😭😭😭😭😭😭😭

By Ammar Abubakar shadow

*YAN BINDIGA SUNJE HAR GIDAN AMEER NA UNGUWAR GAJERE.* KASHESHI.

Allah ya Isa abunda akayi Mana wallahi shahada kayi malam Abdulkadeer domin yaran buharine suka kasheka Kuma Allah zaiyyi sakayya da gaugawa wallahi.

MALAM ABDULKHADEER.sun kasheshi Yana jinyar hannunsa daya samu karaya sakamakon accedent dayayi har ya karye hannu da awaza. Allah ya saka mana.

Sun kasheka sunyi nasara Amma nasani Allah zaiyyi sakayya da gaugawa.

Gaskiya munyi Rashi BA  Dan karamiba a YANKIN KIDANDAN, SHADOW,D/DAWA,DAMARI.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

HURRAS:: KARFAFA MATASAN HARISAWA

MUZAHARAR ASHURA A GARIN SHADO