YADDA AKA GUDANAR DA KARATU A YANKIN KIDANDAN.
*YADDA LAJNAR KARATU TA GUDANA A GARIN *KIDANDAN**
By *Ammar Abubakar shadow*
Alhamdulillahi da muka tsinci kanmu a cikin mabiya mazahabin ahlul baiti jirgin tsira.
Da farko Ina Mika godiyata da ban gajiya ga mahalarta wannan karatu Wanda ya gudana a garin KIDANDAN. Gaskiya abun ya bada natija sosai dubada yadda malamai sukayi kokari wajan ganin abun ya. Gudana Kuma da izinin Allah anci nasara sosan gaskee.....
Ina Mika sakon jinjina ga MALAM HAMZA HUDU .wakilin yan uwa na garin KIDANDAN.tareda MALAMINMU NA GARIN D/DAWA . Allah ya saka ma kowa da mafificin alkairi bi haqqi sayyeeda Zahra (s.a).
Sai godiya ta ta karshe wadda zanyi kokari in mikata ga yan kwamiti na wannan karatu kamar su .
1. MALAM HARUNA D/DAWA
2. MALAM TASIU D/DAWA.
3. MALAM AHMAD DARIYA.
ALLAH ya sakawa kowa da alkairi harda wadanda ban ambataba Allah ya nuna Mana wani taron kamar wannan.
Nagode daga da uwanku AMMAR ABUBAKAR SHADOW.
@SHADOW MEDIA FORUM@
06/06/2020

Comments
Post a Comment